IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Labanon ya yaba da irin goyon bayan da Iran ke ba wa gwagwarmayar Lebanon a ganawar da ya yi da sakataren kwamitin kolin tsaron kasar ta kasarmu.
Lambar Labari: 3493940 Ranar Watsawa : 2025/09/28
Tehran (IQNA) Sheikh Na’im Кasim ya bayyana cewar idan da ba don martanin Hizbullah ba, da Isra'ila ta ci gaba da kawo wa Labanon hari
Lambar Labari: 3486193 Ranar Watsawa : 2021/08/12